Gata gatana na
Sannu da zuwa.
Suna na a Sabahat Iqbal Ashraf. An ka haihai ni can Birnin Shaihu da Bello, Sakkwato, a September 6, 1970. Shekara goma sha biyar na zama a Sakkwato, Birnin Kebbi, Gusau, da Yelwa (Yauri).
Yanzoo, ban kaare wannan gatana ba. Amma ka/ke iya ka gan magana na a turanci.